Bankin Cigaban Asiya, da turanciThe Asian Development Bank (ADB) wani babban bankine dake Asiya an samar dashi ne dan cigaban yankin, An kirkira bankin ne a ranar 19 ga watan Disamba, shekarar alif 1966, Helkwatar bankin na a Ortigas Center dake birnin Mandaluyong, Metro Manila, a kasar Filipin. Har wayau Kamfanin nada Rassa 31 na ofisoshi a ko'ina a duniya Makasudin kafa bankin shine dan a Samar da wata cibiya da zai jagoranci cigaban al'umma da tattalin arziki a tsakanin kasashen Asiya. Daga mambobi 31 a sanda aka kafa kungiyar a yanzu kungiyar nada mambobi 67, a inda 48 suna daga nahiyar ne, sai kuma 19 wadanda ke daga wajen nahiyar. Itama dai bankin ansamar da ita ne akan aiki kusan iri daya data Bankin Duniya, kuma kusan hanya daya suke bi wurin rarraba wakilai, da samar da rahoto da kasafin kudin da akai amfani dasu na wannan shekara. Akwai wani gagarumin tallafi da bankin ke bayarwa a duk shekara ga dalibai 150 dan yin karatu a kasashe 10 dake a nahiyar, Sunan da akafi sanin shirin dashi shine (ADB-Japan Scholarship Program (ADB-JSP) ) a turance, ana da burin bayan daliban sun kammala yin karatunsu, zasu koma kasashen su sutaimaka akan cigaba da bunkasa tattalin arzikin kasar tasu. Bankin yakasance wakili mai sa'ido ga Majalisar Dinkin Duniya Observer.
tun daga ranar 31 ga watan December, shekara ta 2016, kasar Japan da Amurika suna da jari mafi tsoka a bankin, Wanda yakai 15.607%. Sai kasar sin tanada 6.444%, Kasar Indiya nada 6.331%, sannan akarshe kasar Australiya ita kuma keda 5.786% na jari.
Tsarin Gudanarwa
The highest policy-making body of the bank is the Board of Governors, composed of one representative from each member state. The Board of Governors, in turn, elect among themselves the twelve members of the Board of Directors and their deputies. Eight of the twelve members come from regional (Asia-Pacific) members while the others come from non-regional members.
The Board of Governors also elect the bank's president, who is the chairperson of the Board of Directors and manages ADB. The president has a term of office lasting five years, and may be reelected. Traditionally, and because Japan is one of the largest shareholders of the bank, the president has always been Japanese.
The headquarters of the bank is at 6 ADB Avenue, Mandaluyong, Metro Manila, Philippines, and it has 31 field offices in Asia and the Pacific and representative offices in Washington, Frankfurt, Tokyo and Sydney. The bank employs about 3,000 people, representing 60 of its 67 members.